L. Kid 29:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tare da dabbobin za a miƙa hadaya ta gāri kwaɓaɓɓe da mai. Za a miƙa gāri humushi uku na garwa tare da bijimi, da gāri humushi biyu na garwa tare da ragon,

L. Kid 29

L. Kid 29:6-10