L. Kid 29:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi ɗaya, da rago guda, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin nan su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:7-15