L. Kid 29:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tare da dabbobin za a kuma miƙa hadaya ta lallausan gāri kwaɓaɓɓe da mai. Za a miƙa gāri humushi uku na garwa tare da bijimin, humushi biyu na garwa kuma tare da ragon.

L. Kid 29

L. Kid 29:1-9