L. Kid 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, da rago guda, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin za su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:1-7