L. Kid 29:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta biyu ta idin za a miƙa bijimai goma sha biyu, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dukan dabbobin su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:8-25