L. Kid 29:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda yin hadaya don zunubi. Banda waɗannan hadayu kuma za a riƙa yin hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha.

L. Kid 29

L. Kid 29:9-20