L. Kid 28:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa, da 'yan bijimai biyu, da rago ɗaya, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

L. Kid 28

L. Kid 28:17-31