L. Kid 28:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi tsattsarkan taro a ranar nunan fari, wato idi na mako bakwai lokacin da za a miƙa wa Ubangiji hadaya da sabon hatsi. A ranar ba za a yi aiki ba.

L. Kid 28

L. Kid 28:18-31