L. Kid 27:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me za a tsame sunan mahaifinmu daga cikin zuriyar iyalinsa saboda ba shi da ɗa? In ka yarda, muna roƙonka ka ba mu gādo tare da 'yan'uwan mahaifinmu.”

L. Kid 27

L. Kid 27:1-11