L. Kid 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Mahaifinmu ya rasu cikin jeji. Ba ya cikin ƙungiyar Kora wadda ta tayar wa Ubangiji. Ya rasu saboda alhakin zunubinsa. Ga shi, ba shi da 'ya'ya maza.

L. Kid 27

L. Kid 27:1-7