L. Kid 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani Ba'isra'ile ya taho da wata mace, Bamadayaniya, ya kai ta alfarwarsa ƙiriƙiri a gaban Musa da dukan taron jama'ar Isra'ila a sa'ad da suke kuka a ƙofar alfarwa ta sujada.

L. Kid 25

L. Kid 25:5-10