L. Kid 25:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya ce wa alƙalan Isra'ilawa, “Kowa ya kashe mutanensa da suka shiga bautar gumakan Ba'al-feyor.”

L. Kid 25

L. Kid 25:1-9