L. Kid 23:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa kai shi saurar Zofim a bisa Dutsen Fisga. Sa'an nan ya gina bagadai bakwai, ya miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade.

L. Kid 23

L. Kid 23:5-17