L. Kid 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Balak ya ce masa, “Zo, mu tafi wani wuri inda za ka gan su. Waɗanda suka fi kusa kaɗai ne za ka gani, amma ba za ka iya ganinsu duka ba. Ka la'anta mini su daga can.”

L. Kid 23

L. Kid 23:8-19