L. Kid 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da safe Bal'amu ya tashi, ya ce wa dattawan Balak, “Ku koma ƙasarku, gama Ubangiji bai yarda mini in tafi tare da ku ba.”

L. Kid 22

L. Kid 22:11-18