L. Kid 22:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce wa Bal'amu, “Ba za ka tafi tare da su ba, ba kuwa za ka la'anta su ba, gama albarkatattu ne su.”

L. Kid 22

L. Kid 22:4-14