L. Kid 22:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Isra'ilawa suka kama tafiya, suka yi zango a filayen Mowab a hayin Urdun daura da Yariko. Balak ɗan Ziffor ya ga abin