L. Kid 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bal'amu ya ce wa Balak, “Ka gina mini bagadai guda bakwai a nan, ka kawo mini bijimai bakwai da raguna bakwai.”

L. Kid 23

L. Kid 23:1-6