L. Kid 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ɗin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, sa'an nan ya shiga zangon. Firist ɗin zai ƙazantu har zuwa maraice.

L. Kid 19

L. Kid 19:1-8