L. Kid 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist zai ɗauki itacen al'ul, da ɗaɗɗoya, da mulufi, ya jefa a wutar da take ƙone karsanar.

L. Kid 19

L. Kid 19:1-13