L. Kid 18:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da ya ragu daga cikin hadaya mafi tsarki da ake miƙa mini zai zama rabonka da na 'ya'yanka, wato daga kowace hadaya, da hadaya ta gari, da hadaya don zunubi, da hadaya don laifi.

L. Kid 18

L. Kid 18:1-11