L. Kid 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya kuma ce wa Haruna, “Na ba ka aikin lura da hadayuna na ɗagawa, wato sadakokin Isra'ilawa, na ba ka su su zama rabonka da na 'ya'yanka har abada.

L. Kid 18

L. Kid 18:2-16