L. Kid 18:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a lasafta hadayarku ta ɗagawa kamar hatsinku ne da kuka sussuka a masussuka, da kuma kamar cikakken amfanin ruwan inabin da kuka samu a wurin matsewar inabinku.

L. Kid 18

L. Kid 18:19-29