L. Kid 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Har yanzu ka faɗa wa Lawiyawa, cewa sa'ad da suka karɓi zaka daga Isra'ilawa wadda na ba su gādo, sai su fitar da zaka daga cikin zakar, su miƙa wa Ubangiji hadaya ta ɗagawa.

L. Kid 18

L. Kid 18:19-30