L. Kid 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ni Ubangiji na ba su zaka da Isra'ilawa suke kawo mini ta hadaya ta ɗagawa ta zama gādonsu. Saboda haka ne, na ce ba su da gādo tare da Isra'ilawa.”

L. Kid 18

L. Kid 18:19-32