L. Kid 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Lawiyawa ne kaɗai za su yi aikin alfarwa ta sujada, wannan alhakinsu ne. Wajibi ne kuma ga zuriyarsu a kowane lokaci. Lawiyawa ba su da gādo tare da Isra'ilawa.

L. Kid 18

L. Kid 18:21-24