L. Kid 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka fanshe su suna 'yan wata ɗaya a bakin shekel biyar biyar, bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi.

L. Kid 18

L. Kid 18:6-20