L. Kid 18:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dukan haihuwar fari, ko ta mutum ko ta dabba da sukan bayar ga Ubangiji zai zama naka. Amma ka fanshi kowace haihuwar fari ta mutum, ko ta dabbar da take haram.

L. Kid 18

L. Kid 18:5-20