L. Kid 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nunan fari na dukan amfanin gonarsu wanda suke kawowa ga Ubangiji, zai zama naka. Duk wanda yake da tsarki a gidanka zai iya cinsa.

L. Kid 18

L. Kid 18:7-21