L. Kid 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duk mai mafi kyau, da ruwan inabi mafi kyau duka, da hatsi mafi kyau duka na nunan fari, waɗanda suke bayarwa ga Ubangiji, na ba ku.

L. Kid 18

L. Kid 18:4-13