L. Kid 16:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron jama'ar suka haɗa kai gāba da Musa da Haruna, sai suka fuskanci alfarwa ta sujada. Ga girgije yana rufe da alfarwar, ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana.

L. Kid 16

L. Kid 16:32-47