L. Kid 16:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari dukan taron Isra'ilawa suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna, suna cewa, “Ku ne sanadin mutuwar jama'ar Ubangiji.”

L. Kid 16

L. Kid 16:37-46