L. Kid 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka taru a gaban Musa da Haruna, suka ce musu, “Kun cika izgili, gama dukan taron jama'a na Ubangiji ne, Ubangiji kuwa yana tare da su. Me ya sa kai Musa ka aza kanka shugaba a kan taron jama'ar Ubangiji?”

L. Kid 16

L. Kid 16:1-2-12