L. Kid 16:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutanen nan sun mutu kamar yadda mutane suke mutuwa, idan abin da yakan sami kowa shi ne ya same su, to, ba Ubangiji ne ya aiko ni ba.

L. Kid 16

L. Kid 16:24-30