L. Kid 15:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist kuwa zai yi kafara a gaban Ubangiji saboda mutumin da ya yi kuskuren, gama ya yi zunubi ba da saninsa ba, za a kuwa gafarta masa.

L. Kid 15

L. Kid 15:22-30