L. Kid 14:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen da Musa ya aika su leƙo asirin ƙasar, waɗanda suka komo, suka sa taron jama'a su yi gunaguni a kansa saboda sun kawo rahoto mai banrazana a kan ƙasar,

L. Kid 14

L. Kid 14:33-45