L. Kid 14:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji na faɗa, hakika, haka zan yi da wannan mugun taron jama'ar da suka haɗa kai, suka tayar mini. Za su ƙare ƙaƙaf a wannan jeji, a nan za su mutu.’ ”

L. Kid 14

L. Kid 14:29-40