L. Kid 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yaushe mutanen nan za su raina ni? Har yaushe za su ƙi gaskata ni, ko da yake na aikata alamu a tsakiyarsu?

L. Kid 14

L. Kid 14:8-21