L. Kid 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma taron jama'a suka ce za su jajjefe su da duwatsu. Sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan mutanen Isra'ila daga cikin alfarwa ta sujada.

L. Kid 14

L. Kid 14:2-19