L. Kid 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya zo cikin al'amudin girgije, ya tsaya a ƙofar alfarwar, ya yi kira, “Haruna! Maryamu!” Su biyu fa suka gusa gaba.

L. Kid 12

L. Kid 12:1-9