L. Kid 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Farat ɗaya sai Ubangijiya ce wa Musa, da Haruna, da Maryamu, “Ku uku, ku tafi zuwa alfarwa ta sujada.” Sai su uku suka tafi.

L. Kid 12

L. Kid 12:1-11