L. Kid 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa zan sauko, in yi magana da kai a can. Zan ɗiba daga cikin ruhun da yake cikinka, in ba su. Su kuma za su ɗauki nawayar jama'ar tare da kai, domin kada ka ɗauki nawayar kai kaɗai.

L. Kid 11

L. Kid 11:7-18