L. Kid 11:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Tattaro mini mutum saba'in daga cikin dattawan Isra'ila waɗanda aka sani su ne dattawa da shugabannin jama'ar, ka kawo su a alfarwa ta sujada, ka sa su tsaya tare da kai.

L. Kid 11

L. Kid 11:8-23