L. Kid 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka tafi yaƙi a ƙasarku gāba da maƙiyanku da suke matsa muku lamba, sai ku yi busar faɗakarwan nan da kakakin, Ubangiji Allahnku zai tuna da ku, ya cece ku daga maƙiyanku.

L. Kid 10

L. Kid 10:1-16