L. Kid 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Haruna, maza, firistoci, su ne za su busa kakakin.“Kakakin za su zama muku ka'ida ta din din din cikin dukan zamananku.

L. Kid 10

L. Kid 10:1-11