L. Fir 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yayyafa wa bagaden mai sau bakwai, ya kuma shafa wa bagaden da dukan kayayyakinsa, da daron da gammonsa, don ya tsarkake su.

L. Fir 8

L. Fir 8:9-12