L. Fir 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ɗauki man keɓewa ya shafa wa alfarwa ta sujada da dukan abin da yake cikinta, da haka ya tsarkake su.

L. Fir 8

L. Fir 8:7-11