L. Fir 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuwa kai wa firist rago marar lahani daga garken tumaki don yin hadaya ga Ubangiji saboda laifinsa. Za a kimanta tamanin ragon daidai da tamanin hadaya don laifi.

L. Fir 6

L. Fir 6:1-11