L. Fir 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko kowane abin da ya rantse a kansa da ƙarya. Zai mayar wa mai abin da abinsa a yadda yake, har ya ƙara da humushin tamanin abin. A ranar da zai yi hadaya don laifinsa, a ranar ce zai mayar wa mai abin da abinsa.

L. Fir 6

L. Fir 6:3-11