L. Fir 4:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ya ɗibi jinin abin yin hadaya don zunubi da yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden ƙona hadaya, sauran jinin kuwa ya zuba a gindin bagaden.

L. Fir 4

L. Fir 4:32-35